Kate Garvey | |||
---|---|---|---|
unknown value | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | 1970 (53/54 shekaru) | ||
ƙasa | Birtaniya | ||
Ƴan uwa | |||
Abokiyar zama | Jimmy Wales (6 Oktoba 2012 - | ||
Karatu | |||
Harsuna | Turanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | business executive (en) | ||
Employers | Freud Communications (en) (2005 - | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | Labour Party (en) |
Kate Garvey takasance masu ce na huldar jama'a na kasar ingila kuma tsohuwar mai taimakawa tsohon firayim Ministan Britaniya Tony Blair. Ta auri daya daga cikin wadanda suka kirkira Wikipedia wato Jimmy Wales.